Ɗan majalisar wakilai daga Kano, Dr. Mustapha Ghali ya ce ana son ya shawo kan takwarorinsa a kan ƙudirin haraji Ya ce wani ƙusa a Kudancin ƙasar nan da ke majalisar ya nemi ya zo a haɗe don amincewa da kudirin harajin Tinubu Amma ya na ganin akwai wasu matsaloli da za su sa…
Dan Majalisar NNPP Ya Fallasa Yadda ake Lallashinsa don Amincewa da Kudirin Haraji …C0NTINUE READING >>>>