Dan Takara Mai Nagarta Kawai Nijeriya Ke Bukata – Shekarau

Tsohon gwamnan Jihar Kano, Ibrahim Shekarau, ya ce bai kamata ‘yan Nijeriya su damu da batun tsarin karba-karba, sai dai su ba da fifiko kan dan takarar shugaban kasa na 2027 maki nagarta.

An dade ana tafka muhawara kan yadda mulki zai koma yankin arewacin kasar a shekarar 2027.

Sai…

Dan Takara Mai Nagarta Kawai Nijeriya Ke Bukata – Shekarau …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment