Dan Takarar PDP Ya Tayar da Ƙura, Ya Amince Gwamnan APC Ya Yi Tazarce a 2027

Dan takarar PDP a zaben 2023 ya goyi bayan tazarcen Gwamna Umar Bago a 2027, lamarin da ya jawo cece-kuce daga mambobin PDPPDP ta zargi Isah Liman Kantigi da fifita son kansa a kan burin jam’iyyar tare da alwashin daukar matakin ladabtarwa a kansaRahotanni sun alakanta matakin Kantigi…

Dan Takarar PDP Ya Tayar da Ƙura, Ya Amince Gwamnan APC Ya Yi Tazarce a 2027 …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment