Dan Takarar Shugaban Kasa Ya Yabi Bola Tinubu Ana Batun Kudirin Haraji

Dan Takarar Shugaban Kasa Ya Yabi Bola Tinubu Ana Batun Kudirin Haraji …C0NTINUE READING HERE >>>

Cosmos Ndukwe ya nuna jin daɗinsa kan naɗa mambobin majalisar gudanarwa ta hukumar raya yankin Kudu maso Gabas (SEDC) da shugaban ƙasa ya yiTsohon ɗan takarar shugaban ƙasan na jam’iyyar PDP ya yabawa Shugaba Bola Tinubu kan mutanen da ya zaɓo ya naɗa muƙamai a hukumarYa nuna cewa mutanen da aka ba muƙaman ƙwararru ne waɗanɗa za su yi amfani da gogewarsu wajen kawo ci gaban da ake buƙata a yankin

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo…

>

Leave a Comment