Farashin litar man fetur ya fara raguwa a gidajen man NNPCL da na ƴan kasuwa bayan ragin da matatar Ɗangote ta yiMai magana da yawun kungiyarr daillalan mai watau IPMAN cewa zuws makon gobe, mutane za su fara amfana sda ragin litar man ƊangoteMasana sun bayyana cewa wannan matakin…
Dangote: Farashin Litar Man Fetur Ya Sauka a Gidajen Man Ƴan Kasuwa da NNPCL …C0NTINUE READING >>>>