washington dc —
Matatar man Dangote tace ta rage farashin litar fetur dinta zuwa N899.50k domin saukakawa ‘yan Najeriya gabanin lokacin hutun bukukuwan kirsimeti da sabuwar shekara.
A cikin wata sanarwa, mai magana da yawun matatar Anthony Chiejina yace an tsara rage farashin ne domin…
Dangote Ya Rage Farashin Litar Fetur Zuwa N899 …C0NTINUE READING >>>>