Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Aliko Dangote, ya yaba wa Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan tasirin yarjejeniyar musanya man fetur da Naira, wadda ta rage farashin albarkatun mai a Nijeriya.
Matatar Dangote ta rage farashin man fetur daga N970 zuwa N899.50 a wurin lodin…
Dangote Ya Yabi Tinubu Kan Tasirin Yarjejeniyar Musanyar Fetur da Naira …C0NTINUE READING >>>>