….Ci gaba daga makon jiya
Duk wanda Allah ya bai wa wadatar arziki bai taimaki kowa ba, arzikin zai jefa shi hali makaskanci, babu mai kallonsa a duniya da lahira sabida bai taimaki mabukata ba.
Sabida haka, wanda ya ce, Talauci ya fi Arziki, ya yi amfani ne da halin kaskanci da…
Darasi Daga Zuhudun Manzon Allah (SAW) …C0NTINUE READING >>>>