Diyar Ado Bayero Ta Sake Neman Taimakon Al’umma, Ta Roki Tinubu da Abba Kabir

Diyar Ado Bayero Ta Sake Neman Taimakon Al’umma, Ta Roki Tinubu da Abba Kabir …C0NTINUE READING HERE >>>

Yar marigayi sarkin Kano, Ado Bayero ta sake tura kokon bara ga Shugaba Bola Tinubu da Gwamna Abba Kabir a KanoZainab Ado Bayero ta ce har yanzu suna cikin mummunan yanayi kamar yadda ta sha fada a baya a jihar LagosGimbiyar ta ce abin takaici ne yadda ake cin zalinsu kuma musamman daga masarautar Kano

Abdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al’amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku.

Jihar Lagos – Diyar marigayi…

>

Leave a Comment