Rahotanni sun tabbatar da cewa bayyanar Lakurawa a Arewa maso Yamma na barazana ga shugabannin yan bindiga Wasu shugabannin yan bindiga sun shiga halin matsi yayin da Lakurawa ke ƙoƙarin mamaye ikonsu a yankin Hakan ya biyo bayan bullar ƙungiyar a watannin baya da ya sake ta’azzara…
Dogo Gide, Najaja Sun Shiga Matsi da Bullar Lakurawa, Ana Hasashen Dagulewar Lamura …C0NTINUE READING >>>>