Gwamnatin Jihar Kano ta bayyana adawarta da ƙudirin dokar haraji da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ya aike wa majalisar dokokin Nijeriya.
Ta bayyana cewa dokar za ta ƙara jefa al’umma cikin wahala da talauci.
Gwamna Abba Kabir Yusuf, wanda mataimakinsa Aminu Abdussalam Gwarzo,…
Dokar Haraji Za Ta Ƙara Jefa Al’umma Cikin Talauci …C0NTINUE READING >>>>