Kamisu Haruna ya auri wata budurwa mai suna Zahra’u Dauda wanda ta kusa zama sanadiyyar ajalinsaAmaryar ta jefa masa guba a cikin abinci amma duk da haka ya dage cewa ya na kaunar matarsa har gobeAngon ya ce tsohon saurayin yarinyar mai shekara 14 ne ya yaudare ta ganin ba gama…
‘Duk da Amaryata ‘Yar Shekara 14 Ta Nemi Kashe Ni da Guba, Ina Kaunarta’ Inji Ango …C0NTINUE READING >>>>