Mako daya gabanin kafuwar sabuwar gwamnatin Amurka, kafofin yada labarai na sassan kasa da kasa sun fara yin kira ga kasashen Sin da Amurka, da su yi hadin gwiwa don tinkarar kalubalolin duniya tare. Kiran da al’ummun duniya ke yi na alamanta fatan cewa, wadannan manyan kasashe biyu…
Duniya Na Fatan Sin Da Amurka Za Su Cika Alkawuransu Cikin Hadin Gwiwa …C0NTINUE READING >>>>