EFCC, ICPC Sun Kwato Naira Biliyan 277.69 Da Dala Miliyan 106 A Shekara Guda

Hukumomi biyu da suke yaki da cin hanci da rashawa da dangoginsu wato EFCC da ICPC, sun samu nasarar kwato naira biliyan 277.685 da kuma kudin da yawansa ya kai dala miliyan 105,966 a cikin shekara daya.

Yayin da EFCC ta kwato rukunin gidaje 753, ita kuma ICPC ta bi diddingin ayyuka…

EFCC, ICPC Sun Kwato Naira Biliyan 277.69 Da Dala Miliyan 106 A Shekara Guda …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment