Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (EFCC), ta kama mutane 792 da ake zargi da damfara a Jihar Legas, ciki har da ‘yan kasashen Larabawa, China, da Philippines.
Wannan shi ne mafi girman kamen da hukumar ta yi a rana guda.
Daraktan Hulɗa da Jama’a na EFCC, Wilson Uwajaren ne, ya…
EFCC Ta Kama ‘Yan Damfara 792 A Legas …C0NTINUE READING >>>>