Éric Chelle Ya Zama Sabon Kocin Super Eagles

Hukumar ƙwallon ƙafa ta Nijeriya (NFF), ta naɗa tsohon kocin Mali, Éric Sékou Chelle, a matsayin sabon kocin tawagar Super Eagles.

Chelle, mai shekara 47, ya taba jagorantar Mali har zuwa zagayen kwata-fayinal a gasar Kofin Ƙasashen Afirka ta 2023 kafin su sha kaye a hannun mai…

Éric Chelle Ya Zama Sabon Kocin Super Eagles …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment