Wani faɗan Fulani da manoma da ya ɓarke a ƙaramar hukumar Miga ta jihar Jigawa ya jawo asarar rayukan mutum taraWasu mutum huɗu kuma sun jikkata bayan da faɗan ya ɓarke a safiyar ranar Juma’a, 3 ga watan Janairun 2025Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa ta hannun kakakinta, ta…
Fadan Fulani da Manoma Ya Barke a Jigawa, an Samu Asarar Rayuka …C0NTINUE READING >>>>