Fagbemi Ya Gargadi Jami’ai Game Da Wadaka Da Kudaden Kananan Hukumomi

Fagbemi Ya Gargadi Jami’ai Game Da Wadaka Da Kudaden Kananan Hukumomi …C0NTINUE READING HERE>>>

washington dc — 

Babban lauyan gwamnatin tarayyar Najeriya kuma Ministan Shari’ar Kasar, Lateef Fagbemi, yayi jan kunne game da sabawa hukuncin kotun koli a kan ‘yancin gashin kan kananan hukumomi, inda ya sha alwashin hukunta jami’an da suka karya dokar.

Fagbemi ya yi jan kunnen ne a jiya Alhamis a Abuja a jawabinsa ga taron ‘yan jarida masu daukar rahotannin kotuna da bangaren shari’a.

A cewar antoni janar din, shugabancin a matakin kananan hukumomi ya sha wahala a baya sai…

Fagbemi Ya Gargadi Jami’ai Game Da Wadaka Da Kudaden Kananan Hukumomi …CLICK HERE TO C0NTINUE READING >>>

Leave a Comment