Faransa ta musanta zargin da shugabannin sojin Nijar suka yi cewa tana amfani da Najeriya da Benin domin tayar da yamutsi a NijarJakadan siyasa na ofishin jakadancin Faransa a Najeriya, Bertrand de Seissan, ya bayyana zargin a matsayin wanda babu gaskiya a cikinsaShugaban sojin Nijar,…
Faransa Ta Yi Magana kan Zargin Hada Kai da Najeriya ta Yamutsa Nijar …C0NTINUE READING >>>>