Wa’adin da ƙasurgumin ɗan ta’adda, Bello Turji, ya bai wa mahukuntan Nijeriya ya cika a ranar Talata.
Turji ya yi barazanar cewa idan ba a saki wani surukinsa da aka kama a wani asibiti da ke Shinkafi ba, zai hana mazauna yankunan Shinkafi, Zurmi, da Isa zaman lafiya.
Wannan…
Fargabar Hare-Haren Bello Turji Ta Tilasta Mutane Tserewa Daga Yankunan Sakkwato …C0NTINUE READING >>>>