Wani fashewar bam ya auku a makarantar Islamiyya da ke unguwar Kuchibiyu, yankin ƙaramar hukumar Bwari a Abuja, inda ya yi sanadin mutuwar ɗalibi ɗaya da jikkata wasu huɗu yau Litinin.
Wata majiya ta tsaro ta tabbatar da cewa fashewar ta faru ne da rana, inda tawagar gaggawa da…
Fashewar Bam Ya Kashe Dalibi ɗaya, Ya Jikkata 4 Abuja …C0NTINUE READING >>>>