Wani jirgin saman Jeju Air dauke da fasinjoji 181 daga kasar Thailand zuwa Koriya ta Kudu ya yi hatsari a lokacin da ya isa filin jirgin sama na kasar a ranar Lahadin da ta gabata, inda ya afkawa wata katanga daga bisani kuma wuta ta tashi, lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar duk wanda…
Fasinjoji 179 Ne Suka Mutu A Hatsarin Jirgin Saman Koriya Ta Kudu …C0NTINUE READING >>>>