Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya sanar da ƙirƙirar sabbin masarautu bakwai domin haɓaka tsaro, zaman lafiya, da ci gaban jihar.
Sabbin masarautun sun haɗa da Huba a Hong, Madagali a Gulak, Michika a Michika, Fufore a Fufore, Gombi a Gombi, Yungur a Dumne, da Maiha a…
Fintiri Ya Ƙirƙiri Sabbin Masarautu 7 A Adamawa …C0NTINUE READING >>>>