Firaministan kasar Sin Li Qiang, ya ce ya kamata a yi kokarin aiwatar da ka’idojin taron koli na raya tattalin arziki tare da kokarin samun sabbin nasarori a fannin ci gaba mai inganci.
Li Qiang wanda kuma mamba ne na kwamitin dindindin na ofishin siyasa na kwamitin tsakiya na JKS, ya…
Firaministan Kasar Sin Ya Bukaci A Samar Da Sabbin Nasarori A Fannin Ci Gaba Mai Inganci …C0NTINUE READING >>>>