Ibrahim Ɗan’azumi Gwarzo ya musanta raɗe-raɗin cewa ɓaraka ta kunno kai a jam’iyyar APC reshen jihar KanoBabban jigon ya ce kasuwar APC zuwa gidan siyasa daban-daban ba zai zama abin damuwa ba matukar aka haɗa kai a zaɓe da tarukan jam’iyyaAn dai fara raɗe-raɗin cewa Barau ya…
Ganduje: An Fara Samun Ɓaraka a Jam’iyyar APC Reshen Jihar Kano? Gwarzo Ya Yi Bayani …C0NTINUE READING >>>>