Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya zargi shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, da ƙara ta’azzara matsala ga al’ummar a jihar Kano, ta hanyar yin watsi da biyan sama da Naira biliyan 48 na haƙoƙin ‘yan fansho a tsawon shekaru takwas da ya yi yana…
Gandunje Ya Haifar Da Babbar Matsala Ga Ci Gaban Al’ummar Kano …C0NTINUE READING >>>>