Sojoji sun bayyana cewa Bello Turji, wanda ya yi barazanar kai hare hare a garuruwan Zamfara, yana jiran ajalinsa ne kawaiHedikwatar tsaro (DHQ) ta ce sojoji sun kashe fiye da shugabannin ‘yan ta’adda 1,000 kuma irin wannan kaddarar ke jiran Bello TurjiDHQ ta bukaci ‘yan Najeriya da su…
‘Gawa Ta Ƙi Rami’: Hedikwatar Tsaro Ta Fadi Shirinta na Kawo Ƙarshen Bello Turji …C0NTINUE READING >>>>