Wasu bayin Allah sun gamu da mummunan hadari a lokacin da su ke tattakin bikin Kirsimeti a jihar GombeAn ruwaito cewa wata motar shinkafa ce ta kwace daga hannun direba, inda ta kutsa cikin ayarin Kiristocin da ke tattakiMutanen na kan hanyarsu ta kai ziyarar da gaisuwar Kirsimeti zuwa…
Gombe: Motar Shinkafa Ta Kwace, Direba Ya Mitsitstsike Masu Tattakin Kirsimeti …C0NTINUE READING >>>>