Gombe Ta Kafa Tarihi Na Amincewa Da Dokar Kare Masu Bukata Ta Musamman

Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya ya rattaba hannu kan kudirin dokar kare masu bukata ta musamman ta Jihar Gombe ta 2024, wadda ta share fagen kafa hukumar masu bukata ta musamman a jihar.

Dokar mai matukar muhimmanci za ta kafa tsarin tallafawa da damawa da masu bukata ta…

Gombe Ta Kafa Tarihi Na Amincewa Da Dokar Kare Masu Bukata Ta Musamman …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment