Gwamnan jihar Sakkwato, Ahmed Aliyu ya yi alhini bisa rasuwar mutum 10 sakamakon kuskuren sojoji a kauyukan Gidan Bisa da RuntuwaAhmed Aliyi ya bayyana cewa gwamnatinsa ta tuntuɓi shugabannin sojoji domin gudanar da bincike da ɗaukar kare aukuwar haka nan gabaYa kuma miƙa sakon…
Gwamna Aliyu Ya Yi Bayani Kan Batun Jefa Bama Baman da Sojoji Suka Yi a Sakkwato …C0NTINUE READING >>>>