Gwamna Bauchi Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Iyalan Takwaransa na Jigawa, Ya Yi Addu’a

Gwamnan jihar Bauchi ya nuna alhininsa kan rashin da gwamnan Jigawa ya yi na wasu daga cikin iyalansaBala Mohammed ya kai ziyarar ta’aziyya ga Gwamna Umar Namadi kan rasuwar mahaifiyarsa da babban ɗansaGwamna Bala ya yi addu’ar Allah ya jiƙan mamatan da Rahama ya kuma ba iyalansu…

Gwamna Bauchi Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Iyalan Takwaransa na Jigawa, Ya Yi Addu’a …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment