Gwamna da ‘Yan Tawagarsa Sun Yi Batan Hanya, Sun Tsinci Kansu a Tsakiyar ‘Yan Ta’adda …C0NTINUE READING HERE >>>
Gwamnan jihar Neja tare da ƴan tawagarsa sun yi ɓatan hanya lokacin da suke rangadin duba ayyuka a shiyyar Neja ta ArewaMajiyoyi da dama sun bayyana cewa tawagar ta tsinci kanta a wuraren da ƴan ta’adda ke da iko inda aka yi musayar wutaSai dai, gwamnatin jihar ta musanta aukuwar lamarin inda ta ce babu wani abu makamancin hakan da ya auku
Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi
Jihar Neja…
>