Gwamna Fintiri Ya Nada Sabbin Sarakuna 7 A Jihar Adamawa

Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, CON, ya amince da naɗin sabbin sarakuna a sabbin masarautu guda bakwai da aka ƙirƙiro a jihar.

A wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun babban sakataren yaɗa labaran gwamna, Humwashi Wonosikou, an bayyana sabbin sarakunan da aka naɗa a…

Gwamna Fintiri Ya Nada Sabbin Sarakuna 7 A Jihar Adamawa …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment