Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yaba wa Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) bisa yadda suka kama wasu makamai da ake jigilarsu zuwa jihar.
A ranar Talatar da ta gabata ne Daraktan Hukumar a jihar ta Zamfara ya baje kolin makamai da alburusai da aka kama ga gwamnan a gidan…
Gwamna Lawal ya Yaba Wa DSS Kan Bankaɗo Makamai A Jihar Zamfara …C0NTINUE READING >>>>