Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya ba da umarnin rufe makarantun koyar aikin lafiya masu zaman kansu a jihar da ba su da rajista.
Mai bai wa gwamnanan shawara kan harkokin lafiya, Alhaji Umar Mamuda ya bayyana haka wurin taron manema labaru da aka gudanar a ma’aikatar yada…
Gwamna Radda Ya Rufe Makarantun Da Ba Su Da Rajista A Katsina …C0NTINUE READING >>>>