Gwamna Radda Ya Yabawa Sojoji bayan Samun Muhimmiyar Nasara kan ‘Yan Bindiga

Gwamnatin jihar Katsina ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dikko Umaru Radda, ta nuna farin cikinta kan nasarorin da dakarun sojoji suka samu a kan ƴan bindigaDakarun sojojin dai tare da haɗin gwiwar sauran jami’an tsaro sun yi nasarar hallaka ƴan bindiga 80 tare da lalata sansanoninsu a…

Gwamna Radda Ya Yabawa Sojoji bayan Samun Muhimmiyar Nasara kan ‘Yan Bindiga …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment