Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda ya amince da wasu sauye-sauye a majalisar zartarwa jihar, da niyar ruvanya kokarin gwamnatin na ajandarsa ta gina gobanka.
Sauye-sauyen sun hada nada sabon Kwamishina, Alhaji Malik Anas a ma’aikatar kasafin kudi da tsare-tsare ta Jihar…
Gwamna Radda Ya Yi Sauye-sauye A Majalisar Zartarwar Jihar Katsina …C0NTINUE READING >>>>