Gwamna Ya Buɗe Ƙofar Haɗa Kai da Wasu Jam’iyyun Siyasa Gabanin Zaben 2027

Gwamna Ya Buɗe Ƙofar Haɗa Kai da Wasu Jam’iyyun Siyasa Gabanin Zaben 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamna Soludo na jihar Anambra ya bayyana cewa ƙofar APGA a buɗe take ga kowace jam’iyya mai aƙidar ci gaban kasar nanCharles Soludo ya ce jam’uyyar APGA ita ce ta farko da ta yi rijista a hukumance da take a kawo ci gaba a NajeriyaGwamnan ya ce a shirye suke su haɗa karfi da karfe da kowace jam’iyya domin kai Najeriya tudun mun tsira

Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al’amuran yau da kullum

Abuja…

>

Leave a Comment