Ma’aikatan jihar Oyo za su shiga cikin sabuwar shekarar 2025 cike da farin ciki bayan Gwamna Seyi Makinde ya cika alƙawarin da ya ɗaukaGwamna Makinde ya biya ma’aikatan jihar albashin watan 13 wanda ya yi musu alƙawari a kwanakin bayaBiyan albashin na zuwa ne makonni biyu bayan…
Gwamna Ya Cika Alkawari, Ya Faranta Ran Ma’aikata Ana Shirin Barin 2024 …C0NTINUE READING >>>>