Gwamna Ya Faɗi Dalilin da Ya Sa Mahaifinsa Ya Auri Mata Sama da 30 a Rayuwarsa …C0NTINUE READING HERE >>>
Gwamnan Ebonyi ya taɓo rayuwar mahaifinsa, ya faɗi dalilin da ya sa ya auri mata sama da 30 kuma ya tara ƴaƴa sama da 100Francis Nwifuri ya bayyana cewa mahaifinsa ya fuskanci tsana, tsangwama da wulakanci saboda arzikin da Allah ya ba shi dare ɗayaGwamnan ya faɗi haka ne a wurin bikin naɗa mahifainsa sarauta a sabuwar masarautar da majalisa ta kirkiro
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…
>