Gwamna Ya Gano Wata Badaƙala, Ya Dakatar da Shugaban TSC da Wasu Ma’aikata Nan Take

Nasarawa – Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya dakatar da shugaba da mambobin hukumar kula da harkonin malamai ta jihar (TSC) nan take.

Gwamna Sule ya ɗauki wannan matakin ne bisa laifin take umarninsa wajen ɗaukar sababbin malaman makaranta 1,000.

Gwamnan Nasarawa ya dakatar da…

Gwamna Ya Gano Wata Badaƙala, Ya Dakatar da Shugaban TSC da Wasu Ma’aikata Nan Take …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment