Gwamna Ya Tuna Abin da Ƴan Sanda Suka Yi, Ya Faɗi Sarakuna 2 da Aka Wulaƙanta Su …C0NTINUE READING HERE >>>
Gwamna Fubara na jihar Ribas ya yabawa sarakuna biyu da suka fuskanci cin mutunci saboda goyon bayan gwamnatinsaSir Siminalayi Fubara ya ce gwamnatinsa ba zata yi ƙasa a guiwa ba wajen inganta rayuwar al’umma a jihar RibasAn naɗa gwamnan sarautar gargajiya a wurin taron buɗe makarantar sakandiren gwamnati ta mata a garin Ahoada, ƙaramar hukumar Ahoada ta Gabas
Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da…
>