Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya gargadi mambobin majalisar zartaswar jihar Kano da su bijirewa duk wani yunkuri da zai iya haifar da rarrabuwar kai a majalisar kwamishinoninsa.
Hakazalika, gwamnan ya tunatar da kwamishinonin al’adun rikon amana Da’a da mutunta juna a…
Gwamna Yusuf Ya Gargaɗi Kwamishinoninsa Kan Duk Wani Yunƙurin Kawo Rarrabuwar Kai A Majalisar Zartarwar Kano …C0NTINUE READING >>>>