Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya kammala shirye-shiryen kaddamar da rabon naira biliyan uku ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a daminar da ta gabata a jihar.
Gwamna Alhaji Abba Kabir Yusuf ya bayyana haka a lokacin da yake bayyana bude taron majalisar zartarwa ta jihar…
Gwamna Yusuf Zai Raba Naira Biliyan 3 Ga Wadanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Kano …C0NTINUE READING >>>>