Gwamna Zulum Ya ba Fannin ilmi Muhimmanci, Ya Fadi Nasarorin da Ya Samu

Gwamna Zulum Ya ba Fannin ilmi Muhimmanci, Ya Fadi Nasarorin da Ya Samu …C0NTINUE READING HERE >>>

Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya samu nasarori a fannin yaƙi da yaran da ba sa zuwa makarantaZulum ya bayyana cewa ya rage adadin yaran da ba sa zuwa makaranta daga sama da miliyan 2.2 zuwa ƙasa da 700,000Gwamna na Borno ya kuma bayyana cewa a cikin shekara biyar ya zuba hannun jari mai yawa a fannin ilmi domin bunƙasa shi

Editan Legit Hausa Sharif Lawal yana da ƙwarewar shekaru wajen kawo rahotannin siyasa, al’amuran yau da kullum, tsegumi da nishaɗi

Jihar…

>

Leave a Comment