Gwamnan jihar Borno ya kai ziyara a yankin Baga bayan ƴan ta’addan Boko Haram sun hallaka manoma 40Farfesa Babagana Umara Zulum ya yi gargaɗi ga mutanen yankin kan haɗa kai da ƴan ta’adda, inda ya ce hakan barazana ce ga tsaroYa buƙaci manoman da ke yankin Baga da kewaye da su…
Gwamna Zulum Ya Gargadi Jama’a bayan ‘Yan Ta’adda Sun Kashe Manoma a Borno …C0NTINUE READING >>>>