Gwamnan Adamawa ya nada sabbin Sarakuna

Gwamna Ahmad Fintiri na Jihar Adamawa ya amince da naɗin sabbin sarakuna da hakimai bakwai a masarautun Jihar.

Nadin sabbin sarakunan ya fara aiki ne nan take, kamar yadda gwamnatin jihar ta sanar.

Sabbin sarakunan sun hada da; Alhaji Sani Ahmadu Ribadu a matsayin Sarkin…

Gwamnan Adamawa ya nada sabbin Sarakuna …C0NTINUE READING >>>>

Leave a Comment