Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad a ranar Talata ya rattaba hannu kan wasu sabbin dokoki guda biyu da nufin kyautata harkokin gudanar da mulki da kuma kula da yanayin tafiyar da harkokin rayuwa na yau da gobe.
Daga cikin dokokin akwai sabuwar doka ‘Executive Order 1, 2025’ wacce aka samar…
Gwamnan Bauchi Ya Sanya Hannu Kan Dokar Da Za Ta Daƙile Satar Yara A Bauchi …C0NTINUE READING >>>>