Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Muhammad, ya sauke kwamishinoni biyar daga muƙamansu tare da zaɓar sabbin mutane takwas domin inganta harkokin mulki da kyautata hidimar al’umma.
Kwamishinonin da aka sallama su ne:
Dakta Jamila Mohammed Dahiru (Ilimi)
Barista Abubakar Abdulhameed Bununu…
Gwamnan Bauchi Ya Sauke Kwamishinoni 5, Ya Naɗa Sabbi 8 …C0NTINUE READING >>>>