Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Mohammed, ya shirya liyafa ga abokan karatunsa na shekarar 1971 a gidansaTaron ya kasance mai cike da dariya da tattaunawar tunawa da rayuwar yarinta da yadda suka gudanar da karatuGwamnan Bala Mohammed ya bayyana jin daɗinsa game da…
Gwamnan Bauchi Ya Shirya Liyafa ga Abokansa da Suka Yi Yarinta a Firamare …C0NTINUE READING >>>>